Wasa da Nonon Amarya a Daren Farko: Ranar daren farko rana ce ta musamman ga rayuwar auren sabbin ma’aurata, domin tana matukar tasiri wajen gina soyayya da amincewa tsakanin amarya da ango tun daga tushe. Daga cikin abubuwan dake ƙara ƙayatar da daren wannan rana shine sanin sirrin wasa da nonon amarya a daren farko— wanda hakan ke kawo jindaɗi da nishadi ga ma’aurata idan aka yishi da hikima. A cikin wannan post nawa ni malamar mata ta wannan gida, zan tattauna sannan nayi bayani akan yadda ake wasa da nonon amarya a daren farko, muhimmancinsa, hanyoyin da za'a bi don jin daɗin mu'amala da juna, da abubuwan da ya kamata a kiyaye. Meyasa Wasa da Nonon Amarya A Daren Farko Yake Da Muhimmanci? Wasa da nonon mace yana da muhimmanci saboda: (*). Kawo Nishaɗi da Jindaɗi – Nonon mace yana da yawan jijiyoyi masu sanya mace jin daɗi yayin shafa su, musamman idan ka iya shafawa da tsotsewa cikin salo da iyawa. (*). Ƙarfafa Soyayya – Wasa da nonon amarya a daren farko yana taimakawa waj...
Maganin Sanyi Na Budurwa: Sanyi na budurwa wata cuta ce dake damun mata da dama a wannan zamani, musamman matan da ba su taɓa haihuwa ba wato yan'mata ko mace budurwa. Wannan cuta ta sanyi wacce a turance ake cewa infection na iya shiga jikin mace sakamakon jima’i (STDs), cututtukan al’aura, ko kuma rashin tsafta. A cikin wannan blog post namu na wannan rana mai taken maganin sanyi na budurwa zamu tattauna dalilan dake kawo sanyi na budurwa, alamominsa, da hanyoyin magance shi ta hanyar magunguna na asibiti dama na gargajiya gaba ɗaya. Menene Sanyi Na Budurwa? Sanyi na budurwa yana nufin duk wasu cututtuka dake shafar farjin ɗiya mace, wanda ke haddasa mata jin zafi, ƙaiƙayi, da fitar farin ruwa mai wari ko mai kauri. Sanyi a yawancin lokuta na iya shafar lafiyar mace, musamman idan ba'a magance shi da wuri ba. Menene Dalilan Dake Kawo Sanyi Na Budurwa? Akwai dalilai daban-daban dake haddasawa budurwa wannan matsala ta infection, waɗanda suka haɗa da: (*). Cututtuka Masu Yaɗuwa...